Ez 39:10 HAU

10 Ba za su yi wahalar zuwa jeji don nemo itacen wuta ba, gama za su yi ta hura wuta da makaman. Za su washe waɗanda suka washe su a dā, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:10 a cikin mahallin