Ez 4:11 HAU

11 Za a kuma auna maka ruwan da za ka sha, misalin kwalaba biyu ga yini. Za ka sha ruwan a ƙayyadadden lokaci kowace rana.

Karanta cikakken babi Ez 4

gani Ez 4:11 a cikin mahallin