Ez 4:10 HAU

10 Za a auna maka abincin da za ka ci, kamar nauyin shekel ashirin ne a yini. Za ka ci shi a ƙayyadadden lokaci kowace rana.

Karanta cikakken babi Ez 4

gani Ez 4:10 a cikin mahallin