Ez 4:9 HAU

9 “Ka kuma ɗauki alkama, da sha'ir, da wake, da waken soya, da gero, da acca, ka haɗa su a kasko ɗaya, ka yi abinci da su. Shi ne za ka ci a kwanakin na ɗari uku da tasa'in da za ka kwanta.

Karanta cikakken babi Ez 4

gani Ez 4:9 a cikin mahallin