Ez 40:37 HAU

37 Ginshiƙai suna fuskantar filin da yake waje. Aka zana siffar itatuwan dabino a kan ginshiƙanta a kowane gefe. Ita ma matakanta takwas ne.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:37 a cikin mahallin