Ez 40:41 HAU

41 A gab da ƙofar akwai tebur huɗu, a waje ɗaya kuma akwai huɗu. Duka guda takwas ke nan, inda za a riƙa yanka dabbobin da za a yi hadaya da su.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:41 a cikin mahallin