47 Ya auna filin, tsawonsa kamu ɗari ne, faɗinsa kuma kamu ɗari, wato murabba'i ke nan. Bagade kuma yana a gaban Haikalin.
Karanta cikakken babi Ez 40
gani Ez 40:47 a cikin mahallin