Ez 40:7 HAU

7 Tsawon ɗakin 'yan tsaro kamu shida ne, faɗinsa kuma kamu shida. Kamu biyar ne yake tsakanin ɗaki da ɗaki. Dokin ƙofa kuma da yake kusa da shirayin bakin ƙofar Haikali kamu shida ne.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:7 a cikin mahallin