6 Ya tafi kuma wajen ƙofar gabas ya hau matakanta, ya auna dokin ƙofar, faɗinta kamu shida ne.
Karanta cikakken babi Ez 40
gani Ez 40:6 a cikin mahallin