Ez 40:5 HAU

5 Abin da na gani Haikali ne. Akwai katanga kewaye da filin Haikalin. Tsawon karan awon kuma da yake a hannun mutumin kamu shida ne. Sai ya auna faɗin katangar ya sami kamu shida, tsayinta kuma kamu shida.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:5 a cikin mahallin