Ez 41:2 HAU

2 Fāɗin ƙofar kamu goma ne. Madogaran ƙofar kamu biyar ne a kowane gefe. Sai ya auna Haikalin, tsawonsa kamu arba'in ne faɗinsa kuma kamu ashirin ne.

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:2 a cikin mahallin