Ez 44:29 HAU

29 Za su ci hadaya ta gari, da hadaya don zunubi, da hadaya domin laifi, kowane keɓaɓɓen abu kuma cikin Isra'ila zai zama nasu.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:29 a cikin mahallin