Ez 44:30 HAU

30 Dukan nunan fari, da kowace hadaya daga dukan hadayunku, za su zama na firistoci. Za ku ba firistoci tumun farinku don albarka ta kasance a gidajenku.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:30 a cikin mahallin