Ez 45:9 HAU

9 “Ni Ubangiji Allah na ce ku sarakunan Isra'ila, danniya da zaluncin da kuke yi sun isa! Ku yi shari'a bisa ga gaskiya da adalci, ku bar korar mutanena, ni Ubangiji Allah na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 45

gani Ez 45:9 a cikin mahallin