Ez 47:19 HAU

19 “A wajen kudu, iyakar za ta kama daga Tamar har zuwa ruwan Meribakadesh, ta bi ta rafin Masar zuwa Bahar Rum. Wannan ita ce iyakar a wajen kudu.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:19 a cikin mahallin