Ez 48:14 HAU

14 Daga cikinsa ba za su sayar ba, ko su musayar, ba kuma za su jinginar da wannan keɓaɓɓen yankin ƙasa ba, gama tsattsarka ne na Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:14 a cikin mahallin