Ez 48:15 HAU

15 “Ragowar yankin mai faɗin kamu dubu biyar [5,000], da tsawon kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], zai zama hurumin birnin, inda za a yi gidaje da wurin kiwo. Birnin zai kasance a tsakiyar yankin.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:15 a cikin mahallin