Ez 8:11 HAU

11 Dattawan Isra'ila saba'in suna tsaye a gabansu. Yazaniya ɗan Shafan yana tsaye tare da su. Kowa yana riƙe da farantin ƙona turare. Hayaƙin turaren ya tunnuƙe zuwa sama.

Karanta cikakken babi Ez 8

gani Ez 8:11 a cikin mahallin