10 Ni kam, idona ba zai yafe ba, ba kuwa zan ji tausayi ba, amma zan sāka musu bisa ga ayyukansu.”
Karanta cikakken babi Ez 9
gani Ez 9:10 a cikin mahallin