11 Sai ga mutumin da yake saye da rigar lilin, wanda kuma yake rataye da gafaka, ya komo da jawabi cewa, “Na aikata yadda ka umarci ni.”
Karanta cikakken babi Ez 9
gani Ez 9:11 a cikin mahallin