Irm 1:18 HAU

18 Ni kuwa, ga shi, yau na maishe ka birni mai kagara, da ginshiƙin ƙarfe, da bangon tagulla ga dukan ƙasar, da sarakunan Yahuza, da shugabanninta, da firistocinta, da mutanen ƙasar.

Karanta cikakken babi Irm 1

gani Irm 1:18 a cikin mahallin