Irm 10:9 HAU

9 An kawo fallayen azurfa dagaTarshish,Da zinariya kuma daga Ufaz,Aikin gwanaye da maƙeranzinariya.Tufafinsu na mulufi ne da shunayya,duka aikin gwanaye.

Karanta cikakken babi Irm 10

gani Irm 10:9 a cikin mahallin