Irm 11:22 HAU

22 Domin haka ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Ga shi kuwa, zan hukunta su, za a kashe samarinsu da takobi, 'ya'yansu mata da maza, yunwa za ta kashe su.

Karanta cikakken babi Irm 11

gani Irm 11:22 a cikin mahallin