Irm 12:9 HAU

9 Ashe, abin gadon nan nawa ya zamadabbare-dabbaren tsuntsun nan nemai cin nama?Tsuntsaye masu cin nama sun kewayeshi?Tafi, ka tattaro namomin jeji,Ka kawo su su ci.

Karanta cikakken babi Irm 12

gani Irm 12:9 a cikin mahallin