Irm 15:16 HAU

16 Maganarka da na samu na ci.Maganarka kuwa ta zama abarmurna a gare ni,Ta faranta mini zuciya.Gama ana kirana da sunanka,Ya Ubangiji Allah Mai Runduna.

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:16 a cikin mahallin