Irm 15:3 HAU

3 Zan sa musu masu hallakarwa huɗu,” in ji Ubangiji, “da takobi don kisa, da karnuka don yayyagawa, da tsuntsayen sararin sama, da dabbobin duniya don su cinye, su hallakar.

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:3 a cikin mahallin