Irm 16:14 HAU

14 “Saboda haka, ga shi, kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “da ba za a ƙara cewa, ‘Na rantse da ran Ubangiji wanda ya fito da jama'ar Isra'ila daga ƙasar Masar ba.’

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:14 a cikin mahallin