Irm 16:16 HAU

16 “Ga shi, ina aiko da masunta da yawa,” in ji Ubangiji, “za su kuwa kama su, daga baya kuma zan aika da mafarauta da yawa, za su farauce su daga kowane tsauni, da tudu, da kogwannin duwatsu.

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:16 a cikin mahallin