Irm 16:21 HAU

21 Ubangiji ya ce,“Saboda haka, ga shi, zan sa su sani,Sau ɗayan nan kaɗai zan sa su su sanikona da ƙarfina,Za su kuma sani sunana Ubangijine.”

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:21 a cikin mahallin