Irm 16:5 HAU

5 Ubangiji kuma ya ce, “Kada ka shiga gidan da ake makoki, ko ka tafi inda ake baƙin ciki, kada ka yi baƙin ciki saboda su, gama na ɗauke salamata, da ƙaunata, da jinƙaina daga wurin jama'an nan.

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:5 a cikin mahallin