Irm 17:20 HAU

20 Ka ce, ‘Ku ji maganar Ubangiji, ku sarakunan Yahuza, da dukan Yahuza, da dukan mazaunan Urushalima, waɗanda suke shiga ta waɗannan ƙofofi.

Karanta cikakken babi Irm 17

gani Irm 17:20 a cikin mahallin