Irm 17:22 HAU

22 Kada ku ɗauki kaya, ku fita da shi daga gidajenku a ranar, ko ku yi kowane irin aiki, amma ku kiyaye ranar Asabar da tsarki, kamar yadda na umarci kakanninku.’

Karanta cikakken babi Irm 17

gani Irm 17:22 a cikin mahallin