Irm 18:10 HAU

10 amma idan al'ummar ta aikata mugunta a gabana, ta ƙi saurarawa ga maganar, zan janye alherin da na yi niyyar yi mata.

Karanta cikakken babi Irm 18

gani Irm 18:10 a cikin mahallin