Irm 18:6 HAU

6 “Ya jama'ar Isra'ila, ashe, ba zan yi da ku kamar yadda maginin tukwanen nan ya yi ba? Duba, kamar yadda yumɓu yake a hannun maginin tukwane, haka kuke a hannuna, ya ku jama'ar Isra'ila.

Karanta cikakken babi Irm 18

gani Irm 18:6 a cikin mahallin