Irm 19:9 HAU

9 Zan sa su ci naman 'ya'yansu mata da maza. Kowa zai ci naman maƙwabcinsa cikin damuwa a lokacin da za a kewaye su da yaƙi, zai sha wahala daga wurin abokan gābansa da waɗanda suke neman ransa.’

Karanta cikakken babi Irm 19

gani Irm 19:9 a cikin mahallin