Irm 2:18 HAU

18 Wace riba ka samu, har da ka tafiMasar,Don ka sha ruwan Kogin Nilu?Wace riba ka samu, har da ka tafiAssuriya,Don ka sha ruwan KoginYufiretis?

Karanta cikakken babi Irm 2

gani Irm 2:18 a cikin mahallin