Irm 2:21 HAU

21 Na dasa ka kamar zaɓaɓɓiyarkurangar inabi, zaɓaɓɓen iri mafikyau.Ta yaya ka lalace haka ka zamarassan kurangar inabi ta jeji,Waɗanda ba zan yarda da su ba?

Karanta cikakken babi Irm 2

gani Irm 2:21 a cikin mahallin