Irm 2:24 HAU

24 Kamar jakar jeji kake, wadda takeson barbara,Wadda take busar iska,Sa'ad da take son barbara, wa zai iyahana ta?Jakin da take sonta, ba ya bukatarwahalar da kansaGama a watan barbararta za a sameta.

Karanta cikakken babi Irm 2

gani Irm 2:24 a cikin mahallin