Irm 2:26 HAU

26 “Kamar yadda ɓarawo yakan shakunya sa'ad da aka kama shi,Haka nan mutanen Isra'ila za su shakunya,Da su, da sarakunansu, dashugabanninsu,Da firistocinsu, da annabawansu.

Karanta cikakken babi Irm 2

gani Irm 2:26 a cikin mahallin