Irm 20:16 HAU

16 Bari wannan mutum ya zama kamarbiranen da Ubangiji ya kaɓantarba tausayi.Bari ya ji kuka da safe,Da rana kuma ya ji gangamin yaƙi,

Karanta cikakken babi Irm 20

gani Irm 20:16 a cikin mahallin