13 Ga shi, ina gāba da ku, ya kumazaunan kwarin,Ya dutsen da yake a fili,’ in jiUbangiji.‘Ku da kuke cewa, wa zai iyagangarowa wurinku,Ko kuwa wa zai shiga wurinzamanku?
Karanta cikakken babi Irm 21
gani Irm 21:13 a cikin mahallin