Irm 22:30 HAU

30 Haka Ubangiji ya ce,“Rubuta wannan mutum, marar'ya'ya.Mutumin da ba zai yi albarka a dukkwanakinsa ba.Gama ba wani daga zuriyarsaDa zai gāji gadon sarautar Dawuda,Ko ya yi mulki kuma a Yahuza.”

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:30 a cikin mahallin