19 Ga shi, hadirin hasalar Ubangiji yataso,Kamar iskar guguwa,Zai tashi a bisa kan mugaye.
Karanta cikakken babi Irm 23
gani Irm 23:19 a cikin mahallin