Irm 23:21 HAU

21 Ubangiji ya ce,“Ni ban aiki waɗannan annabawaba,Duk da haka sun tafi,Ban kuwa yi musu magana ba,Amma sun yi annabci.

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:21 a cikin mahallin