Irm 23:27 HAU

27 Suna zaton za su sa mutanena su manta da sunana ta wurin mafarkansu da suke faɗa wa junansu, kamar yadda kakanninsu suka manta da sunana saboda Ba'al.

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:27 a cikin mahallin