Irm 25:12 HAU

12 Sa'an nan bayan cikar shekara saba'in ɗin, zan hukunta Sarkin Babila da ƙasarsa, wato ƙasar Kaldiyawa. Zan maishe ta kango har abada, saboda zunubinsa.

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:12 a cikin mahallin