Irm 25:34 HAU

34 “Ku yi makoki, ku yi kuka, kumakiyaya,Ku yi ta birgima a cikin toka kuiyayengijin garke,Gama ranar da za a yanka ku daranar da za a warwatsa ku ta zo,Za ku fāɗi kamar zaɓaɓɓen kasko.

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:34 a cikin mahallin