Irm 26:16 HAU

16 Sarakuna kuwa da dukan jama'a suka ce wa firistoci da annabawa, “Wannan mutum bai yi abin da ya isa hukuncin kisa ba, gama ya yi magana da sunan Ubangiji Allahnmu.”

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:16 a cikin mahallin