Irm 26:21 HAU

21 Sa'ad da sarki Yehoyakim, da dukan jarumawansa, da dukan sarakunansa suka ji maganarsa, sai sarki yana so ya kashe shi, amma sa'ad da Uriya ya ji, sai ya ji tsoro, ya gudu ya tsere zuwa Masar.

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:21 a cikin mahallin