Irm 26:4 HAU

4 Ubangiji ya faɗa wa Irmiya ya ce wa jama'a, “Haka Ubangiji ya ce, idan ba za ku kasa kunne gare ni ba, ku yi tafiya a dokata wadda na sa a gabanku ba,

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:4 a cikin mahallin